YAKI DA BAZUWAR RIKITATTUN BAYANAI A KAN CUTAR SARKEWAR NUMFASHI WATAU (COVID-19) A NAJERIYA: DAFTARIN ZABABBUN LABARU DAGA AYYUKAN CIBIYAR (ARN)
₦0.00
Wannan littafin ba wai kawai an tattara labarai ne daga ‘yan jarida da sauran kwararru don karyata baYa nan karya ba ne, har ila yau wani lamari ne da ya bayar da dama ga wadannan mutanen su baiYa na matsayin su na wani bangaren sojojin da a ka dasa don ya kar kwayar cutar da ke yaɗa bala’in rashin fahimtar cutar COVID-19, wanda barin wannan bala’i haka zai iya haddasa mace-mace kamar yadda ƙwayar cutar ta Corona ta ke yi.
Description
TITLE: YAKI DA BAZUWAR RIKITATTUN BAYANAI A KAN CUTAR SARKEWAR NUMFASHI WATAU (COVID-19) A NAJERIYA
AUTHOR: AFRICA RESILIENCE NETWORK
ISBN: 978-978-991-597-2
GENRE: JOURNALISM / NON-FICTION
NO. OF PAGES: 138
YEAR: 2021
“Wannan littafin ba wai kawai an tattara labarai ne daga ‘yan jarida da sauran kwararru don karyata baYa nan karya ba ne, har ila yau wani lamari ne da ya bayar da dama ga wadannan mutanen su baiYa na matsayin su na wani bangaren sojojin da a ka dasa don ya kar kwayar cutar da ke yaɗa bala’in rashin fahimtar cutar COVID-19, wanda barin wannan bala’i haka zai iya haddasa mace-mace kamar yadda ƙwayar cutar ta Corona ta ke yi. Na yi imanin cewa wannan kundi zai zama mai amfani ga ‘yan jarida, da ɗaliban aikin jarida da malaman su, da ma su bincike, da kuma ƙwararrun masana, da ƙungiyoyin farar hula, da duk wanda ke da sha’awar yaƙar labarai marasa tushe.” — Dayo Aiyetan, Executive Director ICIR
COMBATING COVID-19 MISINFORMATION IN NIGERIA: A COMPENDIUM OF SELECTED STORIES FROM THE ARN PROJECT was produced as part of IWPR’s AFRICA RESILIENCE NETWORK (ARN) programme, administered in partnership with the Centre for Information Resilience (CIR), The International Centre for Investigative Reporting (ICIR), and Africa Uncensored.
The compendium is also available in English, Hausa, Yoruba and Igbo languages.
Related products
-
-
‘WORDS OF EROS’ BY KUKOGHO IRUESIRI SAMSON
Words of Eros is a collection of erotic poetry by award-winning Nigerian poet Kukogho Iruesiri Samson.
₦2,000.00Original price was: ₦2,000.00.₦1,000.00Current price is: ₦1,000.00.
Reviews
There are no reviews yet.