YAKI DA BAZUWAR RIKITATTUN BAYANAI A KAN CUTAR SARKEWAR NUMFASHI WATAU (COVID-19) A NAJERIYA: DAFTARIN ZABABBUN LABARU DAGA AYYUKAN CIBIYAR (ARN)
Wannan littafin ba wai kawai an tattara labarai ne daga 'yan jarida da sauran kwararru don karyata baYa nan karya ba ne, har ila yau wani lamari ne da ya bayar da dama ga wadannan mutanen su baiYa na matsayin su na wani bangaren sojojin da a ka dasa don ya kar kwayar cutar da ke yaɗa bala'in rashin fahimtar cutar COVID-19, wanda barin wannan bala’i haka zai iya haddasa mace-mace kamar yadda ƙwayar cutar ta Corona ta ke yi.
₦0.00
Reviews
There are no reviews yet.